Isra'ila
Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bukaci kungiyar Hamas ta saki mutanen Isra'ila da ke hannunta ba tare da sharadi ba, ya ce tun farko an yi kuskure.
Shugaba Donald Trump na Amurka da Firayim Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu sun bayyana shirin zaman lafiya mai matakai 20 a Fadar White House.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi kira ga Isra'ila ta gaggauta daina kai hari Gaza bayan martanin Hamas kan shirin kawo zaman lafiya a Gabas ta tsakiya.
Isra'ila ta kwace wasu jiragen ruwan Global Sumud Flotilla da ke shirin shiga Gaza. Sun kama mai fafutuka Greta Thunberg da wani Sanatan kasar Ireland a hanyar Gaza.
Shugaban kasan Amurka, Donald Trump, ya sanar da shirin tsagaita wuta a zirin Gaza. Shirin ya tanadi kawo karshen yakin da ake tsakanin Hamas da Isra'ila.
Ana zargin Benjamin Netanyahu da jagorantar hare hare kan Kiristoci a yankin Gaza tare da kwace musu gona da gidaje. Isra'ila ta rage yawan Kiristoci a Falasdinu.
Firaministan kasar Isra'ila ya gamu da boren kasahe da dama lokacin da ya fito zai yi jawabi a taron Majalisar Dinkin Duniya da ke gudana a New York na Amurka.
Tawagar Sumud Flotilla da ke dauke da jirage 51 daga kasashe daban daban zuwa Gaza mika kayan tallafi ta gamu da harin da ake zargi Isra'ila ce ta kai musu.
Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya yi martani bayan wasu kasashen duniya sun amince da kasar Falasdinu inda ya ce hakan ba zai yiwu ba.
Isra'ila
Samu kari