Isra'ila
Shugaban kasar musulunci ta Iran, Masoud Pezeshkian ya ce Isra’ila da Amurka na ƙoƙarin haɗa ƙasashen Musulmi faɗa domin su samu damar sarrafa arzikin yankin.
Wakilai daga ƙasashe da dama sun fice daga zauren Majalisar Ɗinkin Duniya yayin da Benjamin Netanyahu ya fara jawabi a Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya.
Gwamnatin Amurka na kan hanyar amincewa da sayar wa Isra’ila makamai da darajarsu ta kai dala biliyan 2.8, ciki har da manyan bama-bamai masu hadari.
Hare-haren Iran sun lalata jiragen yaƙin Amurka a Jordan, yayin da Tehran ta ce za ta kawo ƙarshen yaƙin idan Washington ta cika wasu sharuda da ta gindaya.
Kasar Iran ta ce ta kama jirgin ƙarƙashin ruwa mara matuƙi na Amurka a Mashigar Hormuz, yayin da Pentagon ta ce jirgin ya samu matsala tun da farko.
Yan adawar Isra’ila sun ce Benjamin Netanyahu bai cancanci ci gaba da zama firaminista ba bayan rahoton cewa UAE ta gargade shi kafin harin Hamas na 2023.
Houthi sun ce sun kai hare-hare kan cibiyoyin Aramco da sansanin soji a Saudiyya, yayin da Kuwait, Bahrain da GCC suka yi Allah-wadai da hare-haren.
Gwamnatin Donald Trump a Amurka na binciken jami’an soja kusan 50 kan zargin fitar da bayanan sirri game da raguwar makamai a yaƙin da suke yi da Iran.
Kungiyar Red Crescent ta Iran ta buƙaci ICC ta binciki harin Amurka kan bikin aure a Kuhestak, wanda ya kashe mutane huɗu tare da jikkata wasu 67.
Isra'ila
Samu kari