Malamin addinin Musulunci
Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq ya bayyana goyon baya ga takarar Farfesa Isa Ali Pantami na fuskantar adawa ne saboda kasancewarsa malamin addini.
Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
An kashe wani fitaccen malamin Islamiyya, Malam Rilwanu Dauda, a Bauchi bayan saɓani kan fastocin siyasa. Iyalansa sun buƙaci a kamo waɗanda ake zargi a hukunta su.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya gargadi masu masa kirari da likitan zuciya da sauransu. Ya ce ba ya jin dadin hakan.
Malamin Musulunci, Ibrahim Aliyu Kaduna ya yi kira ga gwamnatin Kano d ata tashi ta magance matsalar 'yan daba. Ya ce ba shi kwangilar magance daba a Kano.
Dan wani babban fasto a Afrika ta Kudu mai suna Mubarak Mnisi ya bayyana yadda ya shiga addinin Musulunci ya cigaba da yada addinin a hali yanzu.
Farfesa Ibrahim Ahmad Maqary ya fadawa mabiya darika cewa duk hanyar da za su bi, su je su bi domin yin ibada. Ibrahim Maqary ya yi zargin ana danne darika a jami'a
Kungiyar Izala ta karyata cewa Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ba shi da lafiya. Ta ce malamin yana lan lafiya lau yana gudanar da ayyukansa a Jos.
Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi (ATBU) ta dakatar da dukkan ayyukan ibada bayan salloli biyar sai bayan kwamitin da aka kafa ya haɗa rahoto.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari