Malamin addinin Musulunci
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya nesanta kungiyar JIBWIS da kiransa na goyon bayan Bola Tinubu da Kashim Shettima a tikitin Musulmi da Musulmi a 2027.
Gwamnatin Kano ta umarci limamai su karyata bayanan ƙarya kan aurar da jama’a, yayin da ƙungiyar matasan masallatai ta goyi bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sanya 19 ga Oktoba, 2026 domin gurfanar da Baffa Hotoro kan zargin bata sunan Sheikh Dahiru Bauchi da Sheikh Munir Koza
A labarin nan za a ji cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana muhimmancin zaman lafiya a tsakanin Musulmi da Kiristocin kasar nan don samun ci gaba.s
Solomon Dalung ya yi wa Sani Yahaya Jingir raddi, ya fada masa tikitin Musulmi da Musulmi bai nufin iyalin Musulmai za su ci, su koshi ko su samu tsaro.
Wani hadimin Farfesa Isa Ali Pantami ya fice daga jam'iyyar PDP mai adawa inda ya koma APC tare da goyon bayan Jamilu Isiyaku Gwamna a zaɓe mai zuwa.
Mutane 334 daga ƙasashe 133 za su fafata a gasar Alƙur’ani ta Sarki Abdulaziz a Makkah, inda ake neman kyautar Riyal miliyan 10.26, wato Naira biliyan 3.7.
Sheikh Isa Ali Pantami ya ce Gombe na bukatar mayar da hankali kan inganta rayuwar al’umma ta hanyar ilimi, kula da malamai da ƙarfafa mata domin gina ɗan Adam.
A labarin nan, za a ji cewa masu ruwwa da tsaki sun gano cewa ana samun karuwar cin zarafin Musulmi a kasashen Turai yayin da ke kokarin dakile kyamar.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari