Malamin addinin Musulunci
MWL da JIBWIS sun kammala taron Abuja kan bambancin addini da al’adu, inda aka amince da ƙarfafa haɗin kan Musulmi da Kirista da shirin Nigerian Youth for Peace.
A labarin nan za a ji cewa kungiyar da ke kare hakkin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta bayyana damuwa game da halayyar ma'aikatan INEC a zaben Osun.
Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana jimaminsa bayan rasuwar Malam Aliyu Ladan, yana tuna kyawawan halayensa, karatun Alƙur’ani da dangantakarsu ta shekaru 32.
Mawakin Musulunci, Ere Asalatu ya bayyana dalilin rera waƙar Kirista a coci, yana cewa Yesu shi ne Annabi Isa a Musulunci tare da yin kira ga haƙuri da zaman lafiya.
Mataimakin Timipre Sylva ya yi watsi da rahotannin zargin juyin mulki, yana bukatar kafafen yada labarai su bambanta zargi da tabbatacciyar hujja.
Sultan Sa’ad Abubakar ya sanar da Juma’a, 14 ga Agusta 2026, a matsayin farkon Rabi’ul Awwal 1448 bayan tabbatar da ganin jinjirin watan a Najeriya.
Wasu shugabannin ƙasashen duniya da sarakunan Saudiyya sun samu damar shiga ɗakin da ake binne Manzon Allah (SAW) a Masallacin Annabawi da ke Madina.
Fiye da shugabannin Musulmi da Kiristoci 50 sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja domin ƙarfafa haɗin kai da zaman lafiya a Najeriya.
Janar Lucky Irabor mai ritaya ya bukaci a kama Sani Jingir da Ahmad Gumi kan kalaman da ya ce na iya tayar da hankali da barazana ga tsaron Najeriya.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari