Addinin Musulunci da Kiristanci
Wani limamin coci, Fasto Anosike ya nemi mabiya cocinsa da su ba shi dukkan albashin su na watan Janairu don neman albarka a 2024. Ya daukar masu alkawari.
Bayan tuntuba da dama, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Ayodele, ya bayyana cewa zai gina masallacin na miliyoyin naira a Legas.
Mai martaba sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya yi jan hankali ga yan Najeriya kan hadin kai da zaman lafiya a tsakani domin bunkasa da ci gaban Najeriya
Abdullahi Ganduje, shugaban jam'iyyar APC na kasa ya ce ginin coci a harabar sakatariyar jam'iyyar ya kankama. Ya ce zai kara yawan gwamnoni da 'yan majalisu a APC
Malaman addinin Musulunci da Kiristanci sun gargadi 'yan Najeriya kan biyan kudaden haraji inda suka ce saba hakan babban zunubi ne a wurin Allah.
A shekarar 2024 akwai ranaku masu yawa wadanda yan Najeriya za su yi hutu a cikinsu. Ranakun sun hada da ranar Dimokuradiyya da ranar samun yancin kai.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya (CAN) reshen jihar Plateau yanzu haka ta na jagorantar zanga-zanga a Jos kan hare-haren 'yan bindiga da ya addabi jama'a.
Wata budurwa, Zeinab Khenyab a kasar Iran ta fuskanci daurin shekaru biyu a gidan kaso bayan ana zagin ta wallafa hotonta ba tare da sanya dankwali ba.
Kungiyar MURIC ta bukaci yan majalisa da su fara rabon buhuhunan shinkafa da sauran kayan abinci da shuka karba daga wajen Shugaban kasa Bola Tinubu.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari