Addinin Musulunci da Kiristanci
Rundunar tsaron Isra'ila ta hukunta sojoji biyu da tsare su na kwanaki 30 bayan lalata mutum-mutumin Yesu a Lebanon, lamarin da ya jawo cece-kuce a duniya.
‘Yar majalisa a Amurka, Kimberly Daniels ta zargi ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle da yunkurin bada cin hanci domin sauya rahoton kisan Kiristoci a Nigeria.
An hango wani sojan Isra'ila dauke da guduma yana da ruguza mutum-mutumin Yesu Almasihu a kasar Lebanon. Mutane da dama sun soki Ira'ila da sojanta.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sake caccakar Fafaroma Leo XIV kan sukar shi da ya yi game da yake-yake a kasashen duniya da kai hari kasar Iran.
Fafaroma Leo XIV ya kai ziyara babban masallacin Algeria yayin da ya kai ziyarce-ziyarce a wasu kasashen Afrika. Fafaroma ya yi kira a zauna lafiya a masallacin.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanya wani hoto da ke nuna shi a matsayin Yesu Almasihu yana warkar da wani maras lafiya bayan caccakar Fafaroma Leo.
Gwamnatin Tarayya ta kori Ba’amurke Alex Barbir daga Najeriya yau, bisa zargin tunzura jama’a da janyo kisan Musulmai biyu bayan jawabin sa a birnin Jos yau.
Baban malamin Musulunci, Imam Tajuddeen Muhammad Adigun ya koka kan zargin karya da ake jingina wa Musulmi a rikicin da keyawan faruwa a jihar Plateau.
An shiga wani irin yanayi a Jos bayan wani mummunan al’amari ya faru inda aka kashe wani dan NYSC mai shekaru 31 watanni kadan bayan aurensa da aka yi.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari