Addinin Musulunci da Kiristanci
Kungiyar Kare Hakkin Musulmin Najeriya watau MURIC ta sake neman shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gaggauta cire shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan.
Wasu 'yan Iran da suka koma addinin Kirista sun ce ana muzguna musu duk da cewa su Kiristoci ne. Trump ya kori wasu Kiristoci zuwa wasu kasashen duniya.
Rundunar ‘yan sanda ta Gombe ta karyata rahoton harin coci da sace mutane da ya yadu a kafofin sadarwa, tana cewa jami’ai sun kasance wurin tun da safe.
Kungiyar malaman Musulunci da Kiristanci ta IDFP ta gargadi ‘yan Najeriya su kwantar da hankali bayan kalaman Donald Trump na cewa ana kisan Kiristoci.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an goge shafin Facebook na Fasto Ezekiel Dachomo yayin da ake cece-kuce kan kalamansa game da kisan Kiristoci a Najeriya.
Fasto Elijah Ayodele ya soki Shugaba Bola Tinubu saboda karuwar sace-sace da kashe-kashe, yana cewa idan ya kasa magance tsaro ya kamata ya yi murabus.
Fasto Wilfred Anagbe ya bayyana a gaban Majalisar Dokokin Amurka, yana cewa Najeriya na fuskantar “kashe-kashe masu kama da kisan kare dangi” kan Kiristoci.
Jakadan Amurka a Majalisar Dinkin Duniya, Michael Waltz, ya kai rahoto kan “kisan Kristoci” a Najeriya zuwa kwamitin tsaro na Majalisar domin daukar mataki.
Tsohon shugaban NEPC, Mista Olusegun Awolowo, ya rasu yana da shekara 62a duniya, lamarin da iyalansa suka tabbatar a wata takaitacciyar sanarwa.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari