Addinin Musulunci da Kiristanci
Kungiyar CAN ta soki tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, kan furucinsa na cewa gaba daya jama'ar Kudancin Kaduna ba su kai 25% na yawan mutanen jihar ba.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kare hakkin Musulmi ta Najeriya (MURIC) ta bayyana takaicin yadda jama'a suka dura a kan matar da ake zargi da kalaman batanci.
Duk da cewar Yammacin duniya irin su Amurka na da tasiri, saurin karuwar jama’a a Afirka da Asiya na kokarin sauya cibiyar tasirin Kiristanci zuwa Kudancin duniya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu fusatattun matasa sun yi ajalin wata mata mai sayar da abinci a karamar hukumar Mariga ta Niger kan zargin batanci ga Annabi.
Malaman addini sun yi martani kan magana da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya da cewa ya gama da kawar da cin hanci da rashawa a Najeriya, sun karyata ikirarin.
Wata tsohuwar ‘yar takarar a jam'iyyar Republican, Valentina Gomez, ta tayar da hargitsi a taron da Musulmi ke yi a Capitol, Texas na kasar Amurka.
Wani babban jigon APC, Farfesa Haruna Yerima, ya bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu zai yi nasarar 2027 idan ya cigaba da tafiya da Kashim Shettima..
Wani malamin addinin Kirista, Fasto Joel Atuma, ya fito ya yi hasashe kan tazarcen Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Ya ce akwai sharadin da zai sanya ya fadi zabe.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya caccaki zuwan Isra'ila Najeriya, inda ya ce hakan zai iya jawo fara kashe shugabannin Musulmai a fadin Najeriya.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari