INEC
A labarin nan za a ji cewa kungiyar da ke kare hakkin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta bayyana damuwa game da halayyar ma'aikatan INEC a zaben Osun.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamnan jihar Kano, Kwamred Aminu Abdussalam Gwarzi ya bayyana irin nasarar da za a samu a kan gwamnatin Abba.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Rabiu Kwankwaso ya taya Ademola Adeleke murnar lashe zaɓen Osun, ya yaba wa masu zaɓe da INEC, tare da kira ga masu ruwa da tsaki su tabbatar da zaɓe mai gaskiya.
Gwamna Ademola Adeleke ya gode wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bayan sake zabensa a jihar Osun, yana yabawa shugaban kasar kan tabbatar da dimokuradiyya.
Gwamna Ademola Adeleke na Accord ya lashe kananan hukumomi 19 a zaben jihar Osun, yayin da Bola Oyebamiji na APC ya samu nasara a kananan hukumomi 11.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta sanar da dan takarar da ya samu nasarar lashe zaben gwamnan jihar Osun. Gwamna Ademola Adeleke ya samu tazarce.
Ademola Adeleke na Accord Party ya lashe kananan hukumomi 19 cikin 30 a zaben Osun, inda ya samu kuri’u 511,067 kan 444,815 na jam'iyyar APC mai adawa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta fara sanar da sakamakon zaben gwmanan jihar Osun na kananan hukumomi. Ana ci gaba da tattara sakamakon zabe.
INEC
Samu kari