INEC
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umaru Bago, ya rushe hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar nan ta ke. Rushewar za ta fara aiki ne tun daga ranar 29 ga watan Mayu.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC), ta ce an gama bincike kan dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa, Hudu Ari, kuma zata ɗauki mataki nan gaba kaɗan.
Babban jigon NNPP kuma tsohon makunsancin Buhari, Buba Galadima, ya ce abinsa Yakubu, ciyaman din INEC ya aikata ya zarce laifukan Emefiele muni a Najeriya.
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta, INEC ta bayyana ranar 4 ga watan Yuli zuwa 5 ga watan Agusta a matsayin ranar da za a sake duba sakamakon zaben da aka gudanar.
Shugaban hukumar NYSC, Birgediya Janar Yushau Dogara Ahmed, zai bayyana a gaban kotu domin bayar da shaida kan taƙaddamar satifiket ɗin gwamnan jihsr Enugu.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun halaka ma'aikacin hukumar zabe INEC, Emmanuel Igwe, a jihar Ebonyi yayin da yake hanyar dawowa daga jihar Abiya.
An shawarci hukumar zabe ta kasa wato INEC, da ta yi wasu gyararraki gabanin zaben jihohin Kogi, Imo da Bayelsa da ke tafe. Wani jigo a jam'iyyar NNPP reshen.
Wani fitaccen lauya kuma ɗan rajin kare hakƙin ɗan adam ya bayyana dalilin da ya sanya Shugaba Tinubu ba zai iya korar farfesa Mahmooɗ Yakubu, shugaban INEC.
Wani babban lauya ya buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya dakatar da shugaban Hukumar Zaɓe ta Kasa (INEC), Mahmoud Yakubu, kamar yadda ya dakatar da.
INEC
Samu kari