INEC
Gwamnatin Najeriya karkashin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ware Naira tiriliyan 1.013 domin fara shirye-shiryen gudanar da zaben shekarar 2027 da ke tafe.
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Joash Amupitan ya bayyana cewa ya zama dole hukumar ta yi abubuwan da za ta samu yardar yan Najeriya musamman matasa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta fara rajistar masu kada kuri'a zagaye na biyu a 2026. An fara hakan ne domin shiri kan zaben 2027 da ke tafe a Najeriya
Jam'iyyar PDP ta yi karar hukumar zabe ta kasa, INEC kan cire sunan dan takararta, Oluwole Oluyede a zaben gwamnan jihar Ekiti na 2026 da za a yi.
Hukumar INEC ta lika sunayen yan takara 12 tare da mataimakansu na jam'iyyu daban-daban, wadanda za su fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti na shekarar 2026.
Cikin abubuwan da za su faru a 2026, Aliko Dangote zai fara raba mai kyauta, dokar haraji, cire kudi za su fara aiki, za a yi zabe a Ekiti da Osun, APC za ta yi taro
Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
A ranar 15 ga watan Disamba, 2025, wa'adin da INEC ta ba jam'iyyu na tsaida 'yam takara a zaben gwamnan Osun ya cika, za yi zaben a shekarar 2026.
Hukumar INEC ta fara daukar matakan sulhu domin kawo masalaha a tsakanin shugabannin jam'iyyar PDP da ke adawa da juna, ta shirya taro na musamman a Abuja.
INEC
Samu kari