Ilimin Kimiyya
Gwamna Abba Kabir Yusuf zai gina dakunan bincike 300 da samar da malamai 10,000 domin inganta ilimi a jihar. Hakan ya biyo bayan dokar ta baci ga ya saka ne.
Majalisar dattawan Najeriya ta nemi gwamnati ta dauki tsattsauran mataki kan iyayen dake barin yaransu na gararanba a kan titi maimakon zuwa makaranta.
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta sanar da fitar da sakamakon jarabawar daliban da ta rike. Dalibai 24,535 za su sake zana jarabawar UTME
Shirin gwamnatin tarayya na tallafawa marasa galihu a kasar nan da bashin ilimi ta gindaya sharuddan da sai an cika su za a samu damar karbar rance.
Wata ‘yar Najeriya ta bayyana abin da ya faru bayan ta yi kokarin bude Tapswap dinta. Matar ta ce da farkon Tapswap ɗin ta ya ƙi buɗewa amma ta gano matsala aka samu
Asusun ba da lamunin karatu na Najeriya (NELFUND) ya sanar da ranar 24 ga Mayu, 2024, a matsayin ranar da za a bude shafin yanar gizo domin neman lamunin.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana shirin tallafawa masu hidimar kasa domin samar da matasa masu sana’akamar yadda Dr. Jamila Ibrahim ta bayyana.
8|An yi garkuwa da dalibai da dama yayin da 'yan bindiga suka kai hari jami’ar kimiyya da fasaha ta Confluence (CUSTEC) da ke garin Osara a Okene, jihar Kogi.
Dan shekara 18, Ebeniro Akachi, wanda ke son yin karatun likitanci da tiyata a UNIPORT, ya samu maki 313 a jarrabawar shiga manyan makarantu (UTME) ta 2024.
Ilimin Kimiyya
Samu kari