
Ilimin Kimiyya







Tun bayan hawansa mulki, an sanya wa ma'akatun gwamnati da suka hada da barikin sojoji a Abuja, cibiyar BATTIC da kwalejin kimiyya da fasaha sunan Bola Tinubu.

Wata dalibar kwalejin fasaha ta Kano ta dauki saurayinta, inda su ka kai hari kan wani malami a makarantar saboda rashin jin dadin kwas din da aka bata ta karanta.

Al'ummar mazabar Bauchi ta Kudu sun yi godiya da Gidauniyar Ibrahim Ali Usman ta tallafawa ɗalibai da littattafai domin inganta harkokin ilimi a jihar.

Ana shirin mayar da sunan Yusuf Maitama ga wata jami'a a Kano. Sanata Barau I Jibrin ne ya mika kudirin a gaban majalisar dattawa a ranar Talatar nan.

Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya gabatar da kasafin N382.5bn ga majalisar dokokin jiha, yana mayar da hankali kan cigaban tattalin arziki da jin dadin al'umma.

Babban limamin cocin katolikan na Sokoto, Bishop Mathew Kukah ya yi ikirarin cewa 'yan siyasa sun sanya talauci a cikin al'umma yayin da ilimi ya raunana a Arewa.

Hukumar bayar da tallafin karatu ga manyan makarantu (TETFund) ta dakatar da tallafin karatu zuwa kasashen waje da ake ba makarantun gaba da sakandare.

Gwamna Kefas ya nanata kudurin gwamnatinsa na ba da ilimi kyauta kuma mai inganci a Taraba, tare da mayar da Kwalejin Zing cibiyar horar da malamai.

Wani dattijo ya kirkiri abubuwan ban mamaki da dama a jihar Gombe da Kano. Ya ce shi ya fara kirkirar gidan radiyo mai zaman kansa a jihar Kano tun a 1977.
Ilimin Kimiyya
Samu kari