Hotunan Aure
Mataimaki shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ziyarci jihar Kaduna daurin auren jikar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da gwamna Uba Sani.
Jikar tsohon shugaban kasa, marigayi Muhammadu Buhari, za ta yi aure. Halima Amirah Junaid za ta yi aure ne tare da angonta a wani biki da za a yi a Kaduna.
Jarumar Kannywood da Nollywood a Najeriya, Rahama Sadau ta shiga daga ciki, an ɗaura aurenta ranar Asabar, 9 ga watan Agusta. 2025 a masallaci a Kaduna.
Yayan amarya Rahama Sadau ya yi bayani kan auren da kanwarsa ta yi a yau Asabar 9 ga watan Agustan 2025 inda ya ce mahaifinsu ya bar musu wasiyya.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta yi aure a jihar Kaduna. An daura aurenta da angonta Ibrahim Garba babu zato ba tsammani, an taya ta murna.
Mawakin Najeriya, David Adeleke da aka fi sani da Davido ya kashe Dala miliyan 3.7, kudin da ya haura Naira biliyan 5 a bikin auren shi da Chioma Rowland a Amurka.
Tsohon mai taimaka wa shugaban kasa, Reno Omokri, ya ce ana biya kudin gaisuwa ne kawai ga budurwar da ba ta taba aure ba musanman a wasu al'adun Afirka.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya angwance da mata ta hudu a bikin da aka gudanar a birnin tarayya, Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa wasu matasa biyu sun daurawa kansu aure ba tare da sanin iyayensu ba a kan sadaki N50 a unguwar Yakasai da ke birnin Kano.
Hotunan Aure
Samu kari