Yan jihohi masu arzikin man fetur
A wannan labarin, za ku ji cewa wasu yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa dole su rika nema tare da shigo da kamfanin man fetur daga kasashen waje.
A cikin labarin nan, gwamnatin Ebonyi ta kama wasu gidajen mai guda uku a babban birnin jihar, Abakaliki da yi wa jama'a algus, duk da tsadar da fetur ya yi.
Fitaccen dan kasuwa a Najeriya, Femi Otedola ya fadi yadda marigayi Umaru Musa Yar'Adua ya rusa shirinsu da Aliko Dangote na mallakar matatun mai.
A labarin nan za ku ji cewa shugaban kungiyar ma su kasuwancin man fetur na kasa, Billy Gilly Harry ya yi gargadin karuwar farashin litar fetur a kasar nan.
Hamshakin dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa majalisar zartarwa da Bola Tinubu ne za su tsayar da farashin litar mai daga matatarsa.
Rahotanni sun bayyana cewa kasar Birtaniya ce mafi tsadar man fetur a duniya inda ta ke sayar da lita kan N2973 yayin da Najeriya ke fama da wahalar karancin man.
A wannan labarin gwamnatin tarayya ta musanta cewa ita ce ta umarci kamfanin mai na kasa (NNPCL) da ya kara kudin man fetur zuwa Naira 1000 zuwa sama.
Kungiyar Ijaw Youth Council (IYC) daga jihar Bayelsa ta bukaci Bola Tinubu ya sauya mukamin karamin Ministan man fetur, Heineken Lokpobiri saboda rashin kwarewa.
Shugaban kungiyar manyan ma'aikatan mai da iskar gas ta Najeriya, Festus Osifo, ya bayyana dalilan da suka sa ake ci gaba da ganin layin ababen a gidajen mai.
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari