Rikcin makiyaya a Najeriya
Mutane shida sun rasa rayukansu yayin da rikici ya kaure tsakanin Fulani da wasu yan banga na kabilar Gwarawa a yankin Beji da ke karamar hukumar Bosso, jihar Neja.
Mutane da dama sun samu raunuka bayan an samu ɓarkewar rikici a tsakanin manoma da makiyaya a jihar Kano. Rikicin ya jawo mutane da dama sun samu raunuka.
Sunday Igboho, mai fafutukar kafa kasar Yarbawa ya bai wa makiyaya wa'adin kwanaki bakwai da su tattara nasu ya nasu su bar yankin Yarbawa gaba daya.
Jami'an tsaron haɗin guiwa sun gwabza da mayaƙan Fulani makiyaya a kauyen jihar Oyo bayan rigima ta ɓalle, ana fargabar da yawa sun rasa rayukansu.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya lashi takobin kawo karshen rikicin manoma da makiyaya da ya ƙi ci ya ƙi cinye a faɗin sassan Najeriya.
Hukumar dillacin labarai na kasa ta ce lokacin da gwamnatin jihar Filato ta fito da jerin sunayen wadanda za su amfana da Remi Tinubu, babu musulmi ko guda a ciki.
Remi Tinubu ta raba makudan kudi tamkar ba ta son dukiya. Uwargidar Najeriya ta yi amfani da gidauniyarta wajen bada tallafin N500m ga mazauna da dangogi
Tun bayan hawan Shugaba Tinubu karagar mulki ya ke ta rusa wasu daga cikin tsare-tsaren tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da su ka hada da kiwon shanu.
Wasu ƙwararrun ɓarayin dabbobi da jami'an 'yan sandan jihar Neja suka kama, sun bayyana cewa sun sace aƙalla awaki guda 500 a cikin shekaru sama da 5 da suka.
Rikcin makiyaya a Najeriya
Samu kari