Rikcin makiyaya a Najeriya
Rahoton USCIRF na Amurka ya ce akwai Fulani masu ɗauke da makamai 30,000 da ke ta’addanci a Najeriya, lamarin da ya haddasa kashe-kashe da rikicin addini.
'Yan bindiga sun kashe makiyaya 3 a Barkin Ladi, Filato a hanyarsu ta komawa gida daga sauraron tafsiri. Kungiyar MACBAN ta zargi 'yan kabilar Berom.
Kungiyar Fulani Makiyaya ta MACBAN ta yi wa Amurka martani kan neman saka mata takunkumi bisa zargin keta hakkin addini. Sun ce su ba 'yan ta'adda ba ne.
Bakin makiyaya dauke da makamai sun mamaye yankunan Logo da Gwer ta Yamma a jihar Benue, wanda ya jefa mutane a fargaba tare da neman dauki daga jami'an tsaro.
Makiyaya sun ce an sace musu shanu 160 a kananan hukumomin Barikin Ladi da Jos ta Gabas a Filato. Sun sace an sace shanun ne bayan 'yan bindiga sun bude musu wuta.
Gwamnan jihar Gombe kuma shugaban kungyar gwamnonin Arewa, Mohammed Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa akwai abubuwan da suka rashin tsaro ya ta'azzara a Arewa
A labarin nan, za a ji cewa wata kotu dake zamanta a Maiduguri, babban birnin jihar Borno ta kama wani Bafulatani da laifin kishe abokinsa da adda.
Rundunar 'yan sanda jihar Bauchi ta kama mutum shida a wani fada da aka gwabza tsakanin manoma da makiyaya a karamar hukumar Zaki. An kashe mutum daya.
Wasu makiyaya sun koka game da harin da aka kai musu a wasu yankunan jihar Benue. Sun ce an kashe musu shanu 259 jerin hare haren da aka kai musu a Benue.
Rikcin makiyaya a Najeriya
Samu kari