Gwamnan Jihar Katsina
Rahotanni sun tabbatar da cewa gawar marigayi tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya daga Landan tare da tawagar gwamnatin tarayya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu tare da wasu daga cikin hadimansa sun isa jihar Katsina domin karɓar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari yau Taata.
A labarin nan, za a ji yadda shirye-shirye sun gama kankama, kuma ana dakon gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari kawai domin suturta shi.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kafa ta sauka a jihar Katsina don shirin birne tsohon shugaba, Muhammadu Buhari.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda da tawagar kwamitin shirya jana'izar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari sun fara tarbar manyan baƙi.
A labarin nan, za a ji cewa tuni jami'an tsaro suka cika makil a gidan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayin da aka fara tona makwancin mamacin.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya ayyana ranar hutu don rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ya yi addu'ar Allah ya yi masa rahama.
A labarin nan, za a ji cewa Garba Shehu, hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa za a dawo da gawar Buhari Najeriya don birne shi.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya sanar da cewa za a yi jana'izar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a mahaifarsa Daura ranar Litinin.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari