Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya sake ba da umarnin gyara ƙarin asibitoci bayan guda 102 da da ke aikin inganta su a faɗin kananan hukumomi.
Gwamnatin jihar Katsina ta kafa tashoshin mota domin rage radadin tsadar rayuwa da cire tallafin man fetur. An bude tashoshin mota a Mashi da Ingawa.
A wannan rahoton, za ku ji cewa wasu miyagu yan bindiga sun tafka danyen aiki bayan sun kai mummunan hari gidan wani mai fafutuka a jihar Katsina.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Katsina ta yi caraf da wani karamin yaro ɗan shekara 16, Nuhu Haruna, bisa zargin kashe abokiyar zaman mahaifiyarsas a Dutsinma.
Gwamnatin jihar Katsina ta kaddamar da kwamitin da zai fidda tsarin yadda za a yi wa ma'aikata ƙarin albashi yayin da aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashi.
A wannan labarin za ku ji cewa matsalolin tsaron Arewacin kasar nan, musamman a jihohin Katsina da Zamfara sun sa an yi taro na musamman a Abuja.
A halin yanzu dai ana ci gaba da gudanar da taron kasa kan dakile aikata laifuffuka ta yanar gizo wanda hukumar EFCC ta shirya a dakin taro na fadar shugaban kasa.
OJB Media Network ta karrama Mai girma gwamnan Katsina, Malam Dikƙo Umaru Radda da lambar yabon ƙasa da kasa kan gudummuwarsa a bangaren wasanni.
Malam Dikko Umaru Radda ya fara bincike kan yadɗa wasu makarantun lafiya ke aiki duk da ba su cika sharudɗan inganci ba, ya ba da umarnin a rufe makarantun.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari