Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnatin Katsina ta umarci Malam Yahaya Masussuka ya kare kansa gaban malamai. Ana zargin karatuttukan malami sun sabawa koyarwar addinin Musulunci.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron jihar Katsina sun yi nasarar ram da wasu mutane guda hudu da suka tabbatar da cewa sun mika bayanan sirri ga 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa tana kokarin kawo zaman lafiya ta hanyar tattaunawa da amfani da karfin bindiga ba.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun shiga kauyen Doguwar Dorawa a karamar hukumar Bakori, jihar Katsina, sun yi wa mutum 2 yankar rago.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda ya amince da sakin miliyoyin Naira domin biyan tallafin karatu ga dalibai yan asalin jihar a zangon karatu na 2024/2025.
Gwamna Dikko Radda ya nada sababbin kwamishinoni uku da manyan sakatarori takwas a Katsina, inda ya bukaci su yi aiki da gaskiya, amana da tsoron Allah.
A labarin, za a ji cewa hadimin gwamnan jihar Katsina, Alhaji Abdul’aziz Maituraka, ya bayyana dalilan da zai sa Bola Tinubu da Dikko Radda su sake cin zabe.
Malumfashi, Funtua da Bakori sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da ‘yan bindiga domin kawo ƙarshen hare-hare da sace-sace a Katsina.
An tattara tarihin mutane sama da 100 da suka bayar da gudumawa wajen raya kasa a jihar Katsina. Muhammadu Buhari da Umaru Musa Yar'aduna na cikinsu.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari