Yahaya Bello
Gwamnatin jihar Kogi ta kara wa'adin shugabannin riko na kananan hukumomi 21 da ke jihar zuwa watanni shida wadanda suke shirin sauka nan da kwanaki uku.
Kotun Daukaka Kara ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan Kogi da Murtala Ajaka na SDP ke kalubalantar Gwamna Usman Ododo na jam'iyyar APC.
A jiya ne hukumar EFCC ta bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja ta tuhumi manyan lauyoyin Najeriya guda biyu kan gaza gabatar da Yahaya Bello gaban kotu.
Lauyan da ke wakiltar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, a shari'ar da yake yi da hukumar EFCC, ya bukaci kotu ta amince ya daina wakiltarsa.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya nemi alfarmar hukumar EFCC yayin da ake ci gaba da tuhumarsa kan badakalar N80bn inda ya bukaci mayar da shi jihar.
Wani ɗan a mutum Atiku Abubakar mai suna Abdul'aziz Abubakar ya lissafo waɗanda kwata-kwata ba su jin dadin yadda ake gudanar da mulkin APC a kasar.
Wani jigon PDP, Austin Okai ya bayyana cewa Yahaya Bello ya ɓuya ne a gidan gwamnatin jihar Kogi da ke Lokoja da taimakon Gwamna Ahmed Usman Ododo.
Gwamna Usman Ododo na Kogi ya bayyana uban gidansa, Yahaya Bello a matsayin babban jigo a yain da ya ke taya shi murnar cika shekaru 49 da haihuwa.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta bayyana cewa ta kasa cafke Yahaya Bello ne saboda akwai wasu manya da suke ba shi kariya.
Yahaya Bello
Samu kari