Yahaya Bello
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya fito ya musanta rahotannin da ke cewa ya samu sabani tsakaninsa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kogi, Edward Onoja, ya tuno irin yaudarar da mai gidansa Yahaya Bello ya yi masa game da cewa zai gaji kujerarsa.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bukaci 'yan majalisar dokoki su mara wa Gwamna Ahmed Usman Ododo baya, domin ci gaban jihar gaba ɗaya.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci jihar Kogi domin yi wa gwamna Usman Ododo ta'aziyya bayan dawowa daga London.
An yi jana'izar marigayi Alhaji Ahmed Momohsanni Ododo, mahaifin gwamnan jihar Kogi wanda Allah ya yiwa rasuwa ranar Litinin, manyan mutane sun halarta a Okene.
Babbar kotun tarayya da ke Maitama Abuja, ta yi hukunci kan bujatar da.tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya gabatar a gabanta ta neman a sakar masa fasfo.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya angwance da mata ta hudu a bikin da aka gudanar a birnin tarayya, Abuja.
"yan siyasa sun fara shirye shiryen neman kujerar shugaban APC bayan Abdullahi Ganduje ya yi murabus. Sanata George Akume, Yahaya Bello na neman kujerar
An sake gurfanar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan a kotu kan zargin ɓata suna, inda take fuskantar tuhume-tuhume shida, lamarin da ya jawo cece-kuce.
Yahaya Bello
Samu kari