Goodluck Jonathan
Jam'iyyar PDP reshen jihar Abia ta ce Goodluck Jonathan na da cikakken hakkin tsayawa takarar shugaban kasa a 2027, amma sai ya bi tsarin jam’iyya da kundin kasa.
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta yi hana matar da ke zargin tsohon minista, Kabiru Tanimu Turaki da lalata da ita inda umarci hana ta danganta danta da shi.
Bayani kan cancantar Goodluck Jonathan a 2027: Abin da kundin tsarin mulki, kotu da masana suka ce game da yiwuwar sake zamansa shugaban Najeriya a nan gaba.
Yunusa Tanko wanda yake matsayin adimin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya yi magana kan ganawar mai gidansa da Jonathan.
A labarin nan, za a ji yadda magoya bayan tsohon dan takarar Shugaban Kasa a jam'iyyar LP, Obidients su ka mika bukatarsu ga Goodluck Ebele Jonathan.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jami'iyyar LP, Peter Obi ya gana da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a Abuja. Sun tattauna makomar Najeriya.
Yayin da ake shirye-shirye zaben 2027, wasu majiyoyi suka ce Goodluck Jonathan da magoya bayansa na kokarin jawo Rabiu Kwankwaso domin tafiya tare.
Rahotannin sun tabbatar da cewa Goodluck Jonathan ya dage kan tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 duk da rashin goyon bayan matarsa, Patience Jonathan.
Jigon PDP a jihar Kogi, Usman Okai Austin ya bayyana cewa gwamnatin Bihari ba ta tsinanawa Arewa komai ba duk da shafe tsawon lokaci a kan madafun iko.
Goodluck Jonathan
Samu kari