Goodluck Jonathan
Denge Josef Onoh ya fito ya gayawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu cewa Goodluck Jonathan yana da hurumin sake tsayawa takara a zaben shekarar 2027.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta fito ta yi magana kan zaman tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, mamba a jam'iyyar. Ta ce har yanzu suna tare.
Fadar Shugaban Kasa ta bayyana cewa kotu ce kadai za ta yanke cewa Goodluck Jonathan zai nemi takara bisa tanadin kundin dokokin Najeriya ko akasin haka.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa suna maraba da takarar tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Jonathan a zaben 2027.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Yemi Osibanjo, Farfesa Attahiru Jega da wasu manyan kasa za su hada taro kan kawo sauyi a zaben Najeriya na 2027.
Tsohon ministan yada labarai da wayar da kan jama'a, Farfesa Jerry Gana, ya ba da tabbacin cewa Goodluck Jonathan, zai tsaya takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ya gana da shugaban jamiyyar hadaka ta ADC a Abuja. Ya gana da David Mark ne bayan taron manyan ADC.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan, ya yi kira ga 'yan siyasa da su dauki dabi'un yafiya da hakuri. Jonathan ya ce bai taba rike kowa a zuciyarsa ba.
Shugaban kasar Malawi, Lazarus Chakwera, ya kai zuciya nesa bayan ya sha kaye a zabe. Ya dauki waya ya kira abokin hamayyarsa don taya shi murna.
Goodluck Jonathan
Samu kari