Goodluck Jonathan
Tsohon shugaban APC, Salihu Lukman ya bukaci Obasanjo, Buhari, Gowon, IBB, Jonathan, Abdussalam Abubakar su taru su kifar da Tinubu a zaben 2027.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta fito ta musanta cewa ta ba Goodluck Jonathan tikitin yin takara a zaben shugaban kasa na shekar 2027 da ke tafe.
Jam'iyyun ADC da PRP sun dara maganar hadaka domin tunkarar APC a 2027 bayan PDP ta ba Jonathan damar takara. Sun ce Buhari da Tinubu sun kawo talauci.
Jam'iyyar PDP ta yanke matsayar ba Goodluck Jonathan damar takara a 2027 domin gwabzawa da Bola Tinubu da kifar da gwamnatin APC a fadin Najeriya a 2027.
Tsohon hadimin Jonathan ya hango haske a tattalin arzikin Najeriya. Ya ce tsare-tsaren Tinubu su na kawo ci gaba. Reno Omokri ya fadi bangarorin da ke bunkasa.
An zargi wasu ƴan ƙasar nan da ƙin ci gaban Naira. Wannan na zuwa bayan an sayar da Dala a kan N1,555 a ranar Juma'a. Reno Omokri ya soki ƴan ƙasar nan.
APC ta yi martani ga kungiyar TNN mai bukatar Goodluck Jonathan ya kara da Bola Tinubu a zaben 2027. TNN ta ce ta balle ne daga APC domin kafa adalci.
Kungiyar Team New Nigeria (TNN) ta fara sanya fastocin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a birnin Kano. Kungiyar na bukatar ya yi takara a zaben 2027.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya yabawa Gwamna Fubara inda ya ce ya jajirce wurin tabbatar da samun cigaba a jihar Rivers da yankin Neja Delta.
Goodluck Jonathan
Samu kari