Jihar Gombe
A labarin nan za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya ya ba wa yan Arewa hanyar da za a bi wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro da ta hana yankin katabus.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Gombe ta fara sauraron karar da aka shigar da ke kalubalantar zaman Farfesa Isa Ali Pantami a jam'iyyar PDP.
Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Rahotanni daga jihar Gombe sun nuna cewa an kori kamfanin sufuri na Gombawa motors daga tashar gwamnatin Gombe bayan goyon bayan Farfesa Isa Pantami.
Tsagin jam'iyyar PDP da ke karkashin jagorancin Kabiru Tanimu Turaki, ya gabatar da dan takarar gwamna a Gombe. Hakan na zuwa ne an ba Pantami takarda.
APC ta bayyana kwarin gwiwar lashe zaben kananan hukumomi a Gombe, yayin da shugaban jam’iyyar Nentawe Yilwatda ya amince da ‘yan takarar jam’iyyar.
Tsagin jam'iyyar PDP ya bai wa yan takarar gwamnan da aka amince da su shaidar takara ciki har da tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami a taron NEC.
Tsohon hadimin gwamnan jihar Gombe, Aliyu Musa, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP. Ya nuna goyon bayansa ga takarar Farfesa Isa Ali Pantami.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Gombe ta bayyana cewa tana da hujjoji da takardun da suka tabbatar da cewa Farfesa Isa Ali Pantami ya fice daga APC bisa doka.
Jihar Gombe
Samu kari