Akwatin zabe
Jagoran 'yan adawa na kasar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya nemi mafaka a kasar Gambiya yayin da shugaba Paul Biya ke nema ya cafke shi daga Najeriya.
Hukumomin Najeriya sun ki mika Issa Tchiroma Bakary da ya buga takara da Paul Biya a zaben Kamaru. Kamaru na neman kama Bakary bayan zaben shugaban kasa.
Jami'an hukumar zabe watau INEC sun kusa kammala dora duka sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra da aka kada kuri'u ranar Asabar, 8 ga watan Nuwamba, 2025.
Gwamna Charles Soludo ya zargi wata jam’iyyar adawa da sayen ƙuri’u tsakanin ₦15,000 zuwa ₦20,000, yayin da yake nuna kwarin gwiwa kan nasarar APGA.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC ta kusa kammala tattara sakamakon zaben gwamnan Anambra da dora shi a shafinta na yanar gizo watau IReV.
Wasu matasa sun tafi filin kwallo maimakon filin zabe domin kada kuri'a yayin da ake zaben gwamna a jihar Anambra. INEC ta ce an fara kada kuri'a a jihar.
A labarin nan, za a ji manyan yan takara a jihar Anambra da ke shirin a fafata da su a zaɓen Gwamnan jihar, da irin karfinsu da kuma yiwuwar samun nasara a zaben.
Dan jam'iyyar Democrat, Zohra Kwame Mamdani ya zama Musulmi na farko da ya lashe zaben magajin garin New York duk da barazanar Donald Trump ga jama'a.
Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasar Tanzania. An sanar da sakamakon zaben ne a yau Asabar. Za a rantsar da Samia Suluhu Hassan yau Asabar.
Akwatin zabe
Samu kari