Fulani Makiyaya
Shugaba Bola Tinubu ya kirkiro ma'aikatar raya dabbobi. An sanar da kirkirar ma’aikatar ne a yayin kaddamar da kwamitin aiwatar da gyara kan harkokin kiwon dabbobi.
Wasu makiyaya sun gwabza fada da jami'an tsaro na rundunar Amotekun a jihar Ondo. Makiyayan sun farmaki jami'an tsaron ne kan hana su yin barna a gonaki.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wasu mutum biyu sakamakon barkewar rikici a tsakanin manoma da makiyaya ranar Talata a jihar.
ahotanni sun ce 'yan ta'adda sun kai hari kauyen Rugar Sojidi da Fulani ke zaune a kusa da Issan Makaranta da ke karamar hukumar Kagarko a Kaduna.
Kungiyar Fulani makiyaya ta (MACBAN) ta bukaci a kare martaba da kimar kujerar Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III. Ta gargadi gwamnatin Sokoto.
Rikicin manoma da makiyaya a jihar Jigawa ya yi jawo asarar rayukan mutane uku a yankin gandun dajin Baranda da ke karamar hukumar Kiyawa, har an ceto wasu.
A samu sabani a majalisar dattijai kan kokarin hana makiyaya yawo a Najeriya. Sanatocin Arewa sun ce dokar za ta shafi hakkin 'yan kasa wanda suna da damar yawo
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da cewa an samu rikici tsakanin manoma da makiyaya a karamar hukumar Birnin Kudu ta jihar. Mutum biyar sun raunata.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje yace sauyin yanayi da rashin ilimi a tsakanin al'ummar Fulani shi ne babban abin da ya jefa Arewa a matsala.
Fulani Makiyaya
Samu kari