Fulani Makiyaya
Shugaban Miyetti Allah, Bello Bodejo ya shigar da kara kan tsare shi da aka yi ba tare da gurfanarwa ba. An kama shi bayan rikici tsakanin Fulani da tsohon soja.
Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci a saki shugaban Miyetti Allah, Beloo Badejo da gaggawa. Majalisar ta bukaci Hafsun tsaro ya gurfana a gabanta.
Ana fargabar rasa rayukan mutane biyu yayin da rahotanni suka tabbatar da rikici tsakanin makiyaya da manoma a karamar hukumar Billiri da ka jihar Gombe.
Dangin Bello Bodejo sun yi kira ga sojoji da su gaggauta sako shi tare da ba da dama ga lauyoyi su gan shi, suna neman adalci kan lamarin Tudun Wada.
An samu tashin hankali tsakanin matasa da makiyaya a jihar Gombe. Rikicin wanda ya auku ya jawo sanadiyyar rasa rai yayin da wasu mutane suka jikkata.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya sake bude kasuwar dabbobi ta Kara da ke a Birnin Gwari bayan shekaru 10 tana rufe. Ya ce za a mayar da wuta da sadarwa a yankin.
Rikici ya barke tsakanin makiyaya da manoma a yankin Dogon Duste da ke jihar Nasarawa. Rundunar 'yan sanda ta ce mutane uku sun mutu a wannan rikici.
Wasu mazauna Kaduna sun bayyana cewa yan ta'adda na neman karar da su yayin da su ka matsa da kai masu hare-hare tare da hallaka jama'a ba dare ba rana.
Kungiyar YIAVHA ta kawo karshen rikicin Fulani da Berom a jihar Filato bayan shafe shekaru 35. Fulani da Berom sun yi noma tare kuma sun girbe amfanin gona.
Fulani Makiyaya
Samu kari