Tsadar Mai
Wani dan majalisar wakilai ya cire tsoro ya fadawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu gaskiya kan yadda tsare-tsaren gwamnatinsa suka jawo tsadar rayuwa a kasar.
Wadanda suka shirya zanga-zangar 1 ga watan Oktoba sun sanar da 'yan sanda cewa za su yi gamgamin a Eagle Square a Abuja da kuma gadar Ikeja a birnin Legas.
Manyan ‘yan kasuwa sun yi tsokaci kan yiwuwar faduwar farashin man fetur biyo bayan saukar kudin sauke mai sakamakon faduwar farashin danyen mai a duniya.
Tsohon shugaban Majalisar Tarayya, Hon. Yakubu Dogara ya kare Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan cire tallafin man fetur inda ya ce ba laifinsa ba ne.
Masu shirya zanga-zangar ranar 1 Oktoba, 2024 na matsa kaimi wajen tattaro kawunan matasan kasar nan domin nuna adawa da yadda ake tafiyar da gwamnati.
An samu sabon tashin hankali a Akwa Ibom mai arzikin man fetur yayin da farashin fetur ya kai N2,500 kan kowace lita. Gwamna Umo Edno ya dauki mataki.
A wannan labarin za ku ji yadda gwamnatin tarayya ta sake ba yan Najeriya hakuri kan halin kunci da wasu daga cikin manufofinta su ka tsunduma jama'a.
Yayin da ake fama da ƙarancin abinci a Najeriya, Gwamnatin Bola Tinubu ta fadi shirinta na dakile shigo da kayan abinci daga ketare domin bunkasa harkokin noma.
Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta kafa kwamiti na musamman game da tashin farashin litar mai N2,500 a fadin jihar domin kula da hada-hadar harkokin mai.
Tsadar Mai
Samu kari