Tsadar Mai
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Amurka Donald Trump ya lashi takobin hana Iran rufe mashigar Hormuz inda kusan 20% man fetur na duniya ke wucewa
Ana ci gaba da gwabza rikici a yankin Gabas ta Tsakiya. Rikicin ya jawo tashin farashin man fetur a Najeriya. Hazalika magidanta sun fara kokawa kan rikicin.
Farashin mai ya haura dala 117 sakamakon yaƙin Iran. Trump ya ce wannan "ƙaramin farashi ne", yayin da kasuwannin duniya ke kara fuskantar faɗuwar daraja.
Farashin man fetur ya yi tashin gwauron zabi a wasu sassa na birnin Legas. Tashin farashin man fetur din dai na da nasaba da yakin da ake yi a Gabas ta Tsakiya.
Matatar man Dangote ta kara farashin man fetur. Karin ya shafi farashin da matatar take sayarwa ga 'yan kasuwa. Hakan na zuwa ne yayin da ake yakin Amurka da Iran.
A labarin nan, za a ji cewa masana da masu ruwa da tsaki a bangaren man fetur sun bayyana damuwa a kan yadda yakin Iran, Amurka da Isra'ila zai shafi Najeriya.
Za a ji cewa matatar mai ta Dangote ta sanar da cewa ta kulla yarjejeniya da wasu manyan kamfanonin mai 12 da za raba litar fetur miliyan 65 a kullum.
A labarin nan, za a ji gidajen man da matatar Dangote ta amince ta yi kasuwanci da su, inda za su rika daukar man fetur a kan N774 a kan kowace lita.
Wasu gidajen mai a Legas-Ibadan sun rage farashin fetur zuwa ₦812. Gasar matatar Dangote da man waje ta janyo ragin farashin lita a Mowe da Ibafo a makon nan.
Tsadar Mai
Samu kari