Wahalar man fetur a Najeriya
Kamfanin mai na NNPCL ya fadi sharadin daukar kaya daga matatar man Aliko Dangote a Najeriya inda ya ce zai sayi kayan ne kawai idan yafi sauran farashi araha.
Gwamnatin jihar Edo ta dakatar da bude makarantun jihar baki daya na gwamnati da masu zaman kansu saboda kara farashin mai da aka yi a fadin Najeriya.
A labarin nan za ku ji cewa kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya ce ya na aiki tukuru domin kawo karshen matsalar man fetur bayan ambata karin kudin lita.
Kamfanin NNPCL ya yiwa kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) martani kan cewa ya na adawa da matatar man Dangote. NNPCL ya ce Dangote zai iya sayarwa 'yan kasuwa mai.
Malamin nan, Sheikh Bashir Abdulhameed ya yi korafi da ya ji labarin fetur ya tashi tun daga gidajen mai, Kabir Bashir Abdulhamid ya tsinewa shugabannin Najeriya
Wani masanin harkokin mai a Najeriya, Henry Adigun ya yi hasashe kan farashin da matatar Aliko Dangote za ta tsayar inda ya ce dole zai yi tsada.
Yayin da ya ke kammala ziyararsa a kasar China, Shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu ya bayyana yadda ya ke kokarin inganta kasar domin kawo sauyi.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce makiya tikitin Musulmi da Musulmi ne suka kara kudin mai domin jawo bakin jini ga Bola Tinubu. Ya ce Tinubu zai rage kudin mai.
Babban malamin addinin Kirista a Najeriya Rabaran Matthew Hassan Kukah ya fada wa manyan APC cewa ana yunwa a Najeriya. Ya bukaci su rage kudin man fetur.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari