Wahalar man fetur a Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa an fara hangen jiragen dakon mai sun fara wuce wa ta mashigar Hormuz da Iran ta rufe bayan Amurka da Isra'ila sun kai mata hari.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce tsadar da ake kan man fetur a Najeriya bata kai yadda farashin ya yi mugun tashi a kasar Kenya da kasashen Afrika ba
Matatar Dangote ta maida farashin fetur ₦1,200 yau Alhamis, 9 ga Afrilu, 2026, bayan saukar farashin danyen mai sakamakon tsagaita wutar Amurka da Iran.
Matatar mai ta Dangote ya ƙara farashin fetur zuwa ₦1,275 da dizil zuwa ₦1,950 sakamakon rikicin Gabas ta Tsakiya a yau Laraba, 8 ga Afrilu, 2026 yau.
MEMAN ta sanar da sabon farashin fetur inda kuɗin shigo da lita ɗaya ya haura ₦1,380, yayin da kudin fetur din a rumbunan ajiya a Legas ya kai ₦1,300.
A labarin nan, za a ji cewa matatar Dangote ta so samawa kasuwarsn fetur a Najeriya sauki bayan ta sanar da rage farashin litar mai daga bakin teku.
Farashin man fetur ya kusa kai ₦1,400 a sassan Najeriya, lamarin da ya jefa 'yan kasuwa da masu ababen hawa cikin garari sakamakon tashin farashin danyen mai.
Yayin da farashin gangar danyen mai ke ci gaba da tashi a kasuwannin duniya, matatar Dangote a Najeriya ta sanar da karin kudin litar fetur da N70.
Shugaba Tinubu ya naɗa Fola Adeola shugaban kwamitin garambawul ga fannin man fetur. Manufar ita ce jawo jarin $10bn da gyara tsarin makamashin Najeriya.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari