Wahalar man fetur a Najeriya
Hukumar NUPRC ta buɗe fagen takara don ba da lasisin hakar mai da iskar gas a Nijeriya! Kamfanoni da dama na gaba-da-gaba don samun tubalan mai guda 50
A labarin nan, za a ji cewa sabon matakin da matatar mai ta Dangote na sayar da man fetur da Dala ya fara firgita yan kasuwar man fetur a aNajeriya.
An ba kamfanoni lasisin shigo da mai domin a samu sauki, amma watakila karin kudin man fetur ya zama dole domin ‘yan kasuwa sun canza farashi a tashoshin mai
Dangote ya sauya tsarin sayar da albarkatun mansa, ya dakatar da amfani da Naira kuma ta mayar da dukkan cinikayyar man fetur dizal da man jirgi zuwa dalar Amurka.
Labarin da ya zo shi ne kamfanin Dangote ya sanya ladan ₦500,000 ga duk wanda ya ba da rahoton amfani da motocin safararsa ta hanyar da ba ta dace ba
Rahoton WSL ya nuna cewa matatar Dangote da ke aiki a Najeriya na cikin manyan wadanda suka amfana da yakin da ya gudana tsakanin Amurka da Iran.
Matatar Dangote ta fara kai fetur kyauta zuwa jihohi shida da Abuja ga masu sayen lita 250,000, tare da ci gaba da sayar da fetur kan Naira 1,075 kowace lita.
Matatar Dangote da sauran manyan masu kasuwancin mai sun rage farashin fetur da dizal, yayin da gwamnati ta bukaci karin saukin farashi ga 'yan Najeriya.
Danyen mai yana tashi a duniya ake ganin canji a litar fetur a gidajen mai amma idan ya sauka sai labarin ya canza. Dangote ya fadi abin da ya hana fetur ya yi araha
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari