Fittaciyar Jarumar Kannywood
Jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta amsa sakon fatan alheri daga wani masoyin ta kwanaki biyu bayan an daura auren ta da Ibramin Garba a jihar Kaduna.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta bayyana tsantaar godiya da farin ciki da Allah ya nuna mata wannan rana da aka ɗaura aurenta, ta roki addu'a.
Jarumar Kannywood da Nollywood a Najeriya, Rahama Sadau ta shiga daga ciki, an ɗaura aurenta ranar Asabar, 9 ga watan Agusta. 2025 a masallaci a Kaduna.
Yayan amarya Rahama Sadau ya yi bayani kan auren da kanwarsa ta yi a yau Asabar 9 ga watan Agustan 2025 inda ya ce mahaifinsu ya bar musu wasiyya.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta yi aure a jihar Kaduna. An daura aurenta da angonta Ibrahim Garba babu zato ba tsammani, an taya ta murna.
Fitaccen mawaki a jihar Kano, Aminu Lajawa Mai Dawayya ya bayyana irin nasarorin da ya samu a lokacin da ya yi fice a Kannywood da waka shekarun baya.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu ta bayyana halin da ta shiga bayan hadarin da ta yi. Ta ce tana fatan ta yi aure kafin Allah ya karbi rayuwarta.
Jarumar Kannywood, Nusaiba Muhammad Ibrahim wacce aka fi sani da Sailuba, ta ce musuluntar wata ce ta ja hankalinta zuwa fim duk da dai daman tana sha'awa.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu ta rusa kuka ana tsaka da hira da ita kan halin da ta shiga bayan shekaru a harkar fim. Ta ce bata taba yin aure ba.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari