Gobara
An samu asarar dukiya mai tarin yawa bayan da gobara ta lakume wata babbar kasuwa a birnin Kano. 'Yan kasuwar sun nemi gwamnati ta kawo musu dauki
Gobara ta lalata gidaje huɗu a Asokoro, Abuja, a wani gini da ake alakanta da tsohon gwamnan Zamfara, Ahmed Yerima. Ana zargin farantan solar ne suka jawo gobarar.
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin mai na kasa NNPCL ya tabbatar da cewa wani bututun mai a jihar Delta, tare da fadin halin da ake ciki bayan lamarin.
Wata mummunann gobara ta tashi da sassafe a jihar Katsina, ta ƙone iyalai guda biyar kurmus, ciki har da miji , matarsa da ‘ya’yansu har guda uku.
Wata mummunar gobara da ta tashi ta ƙone shaguna 529 a kasuwar Shuwaki, a Kano, yayin da wani hatsarin tankar mai ya hallaka mutum 3 a Kura cikin kwana guda.
Gobarar da ta tashi a Kundila, Tarauni, jihar Kano ta hallaka miji da mata da 'ya'yansu biyu bayan maganin sauron da suka kunna ya haddasa wutar.
Da safiyar ranar Litinin gobara ta tashi a kasuwarSinga da ke jihar Kano. Gobarar ta cinye shaguna da dama kuma ta jawo asarar miliyoyin Naira kafin kashe ta.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da afkuwar wata mummunan gobara da ta jawo asarar makuda kudi ga yan kasuwa a jihar.
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa Watau FRSC reshen jihar Neja ta tabbatar da fashewar tankar mai a titin Bida da yammacin yau Talata, ana fargabar rasa rayuka.
Gobara
Samu kari