Yaki da ta'addanci a Najeriya
A wannan rahoton, gwamnatin jihar Zamfara ta nesanta kanta da sanarwar da aka ce ta fito daga gare ta na shirin tattaunawa da yan ta'adda domin sulhu a jihar.
Yan bindiga sun fara saka mutane bauta a Areacin Najeriya. Yan bindiga sun fara saka mutane noma a gonakinsu. Suna kuma kwace amfanin gonar mutane.
Gwamna Mai Mala Buni ya gana da babban hafsan tsaron kasar nan, Janar Christopher Musa bisa kisan bayin Allah a Mafa da ke karamar hukumar Tarmuwa a Yobe.
A wannan rahoton, za ku ji cewa Bidiyo wasu matasan sojoji guda uku ya dauki hankalin jama'a bayan an jiyo su suna gargadin kasungurmin dan ta'adda, Bello Turji.
A wannan labarin, gwamnatin tarayya ta bayyana takaicin harin yan kungiyar ISWAP da ya salwantar da rayukan mazauna Mafa, a karamar Tarmuwa a jihar Yobe.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za a samu sauƙin ayyukan ta'addanci da ya addabi Arewacin Najeriya bayan umarnin shugaba Tinubu.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta bayyana cewa ta gayyaci baturen nan sau da dama gabanin ayyana nemansa ruwa a jallo, ana zarginsa ta cin amanar ƙasa.
A wannan labarin za ku ji cewa rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu masu garkuwa da mutane guda biyu da aka yi nasarar cafkewa a Kaduna.
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta dauki alhakin harin da aka kai kauyen jihar Yobe wanda ya yi sanadin kisan kimanin mutane 87.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari