Yaki da ta'addanci a Najeriya
Bayan Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS) ta yi gargadi, Ƙungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) da al’ummar Musulmi sun ɗauki matakan hana yiwuwar kai hare-hare.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya kare Sanata Shehu Buba Umar zargin da ake yi masa na alaka da ta'addanci inda ya ce yaba masa kan kokarin da yake yi.
Kungiyar HURIWA ta bukaci Gwamnan Benue Hyacinth Alia ya yi murabus, tare da rokon Tinubu ya karfafa tsaro bayan sabon hari da ya kashe mutane 11.
Kasar Amurka ta bai wa Rundunar Sojin Sama ta Najeriya kayan aikin soja domin taimakawa ƙasar wajen yaƙi da ta’addanci a musamman Arewacin Najeriya.
Sanata Shehu Sani ya kalubalanci ’yan Arewa masu sukar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan matsalar rashin tsaron da ta addabi Najeriya, ya tuna Buhari.
Rundunar sojojin Najeriya ta naɗa Manjo Janar Ibikunle Ademola Ajose sabon kwamandan Operation Hadin Kai domin jagorantar yaƙi da Boko Haram da ISWAP.
Yan bindiga sun kai hare-hare a wasu kauyuka da ke kananan hukumomin Giwa da Kubau na jihar Kaduna, inda suka kashe mutane biyar tare da yin garkuwa da wasu 27.
Ana kishin-kishin cewa Gwamnatin Nijeriya ta kulla yarjejeniyar tsagaita wuta da tsagerun Boko Haram karkashin jagorancin Bakura Doro domin dawo da zaman lafiya.
Mataimakin Sanata Shehu Buba a bangaren majalisa, Abba Aliyu Tilde, ya yi murabus yayin da ake sabunta zarge-zargen alakanta sanatan da ’yan bindiga.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari