Yaki da ta'addanci a Najeriya
Bulama Bukarti, lauya mai fafutuka rkare hakkin dan adam ya ce yan ta'addan Lakurawa sun karbe matsayin wasu sarakunan gargajiya a yankunan jihar Kebbi.
Rahotannin sun nuna cewa da tsakar dare wayewar garin yau Litinin, wasu miyagun ƴan bindiga suka kashe mutum biyu a Abeokuta, babbar birnin jihar Ogun.
An samu matsala a Sakkwato bayan yan ta'addan Lakurawa sun gano lagon daukar wasu daga cikin matasan jihar a matsayin sababbin yan ta'adda domin karfafa ayyukansu.
Kungiyar Amnesty Int'l da ke rajin kare hakkin bil'adama a duniya ta zargi gwamnatin Sakkwato da jikkata wata matashiya, Hamdiyya Sidi saboda wani bidiyo.
Gwamnan jihar Kebbi, Dokta Nasir Idris ya mika sakon ta'aziyya ga al'ummar garin Mera da Sarkin Argungu biyo bayan harin da ƴan Lukurawa suka kai.
Mataimakin gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Umar Tafida da mai martaba Sarkin Argungu sun halarci jana'izar mutum 15 da aka kashe a kauyen Mera kwanan nan.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana wasu mutum tara da take nema ruwa a jallo a Arewa maso Gabas kan zargin ta'addanci da rikau, ta lissafo sunayensu.
Hedkwatar tsaro ta ƙasa watau DHQ ta bayyana cewa dakarun sojoji sun yi nasarar kashe ƴan ta'adda 481, sun kubutar da mutane 492 da aka yi garkuwa da su.
Wasu mahara da ake kyautata zaton ƴan bindiga nw sun hallaka matasa uku a yankin ƙaramar hukumar Barkin Ladi jiya Laraba, sun kuma lalata gonakin mutane.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari