Femi Gbajabiamila
Akwai masu neman cusa sunan Hon. Femi Gbajabiamila a badakalar N3bn ta ofishin Dr. Betta Edu. Rt. Hon. Tajudeen Abbas ya yi kaca-kaca da masu wannan zargi.
Bola Tinubu zai labule da jami’ansa jim kadan da dawowa Najeriya daga waje. Shugaban ya shafe makonni biyu a kasar Faransa, ba a san abin da ya fitar da shi ba.
Shugaban ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila da mai ba da shawara a harkar tsaro, Nuhu Ribadu sun shiga ganawar gaggawa kan zanga-zanga.
Kungiyar FNPP ta bankado wani sabon shiri da ake kullawa kan gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Kungiyar ta fadi masu kulla wannan makarkashiyar.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da wanda ya yi nasara a zaben cike gurbi da aka gudanar a jihar Legas inda ta ce Laguda na APC shi ya lashe zaben.
Wata kungiyar arewa ta NEYGA ta yi alkawarin fallasa wadanda ke kokarin daure shugaban ma’aikatan Tinubu, Femi Gbajabiamila a binciken Betta Edu.
Sabon bayani da suka fito a binciken da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ke yi a badakalar ma’aikatar harkokin jin kai ya haifar da cece-kuce.
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya fadi yadda aminan Bola Tinubu su kayi sanadiyyar zamansa Shugaban kasa bayan lashe zaben 2023.
Primate Babatunde Elijah Ayodele ya bayyana cewa akwai sunan da zai maye gurbin Femi Gbajabiamila, shugaban ma’aikatan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Femi Gbajabiamila
Samu kari