Gwamnatin tarayyar Najeriya
Kamfanin raba wutar lantarki na Eko ya tabbatar da katsewar babban layin wutar lantarki da misalin ƙarfe 9:17 na safiyar ranar Talata, 15 ga watan Oktoba, 2024.
Gwamnatin jihar Kogi ta kara kira ga gwamnatin tarayya da ƙungiyoyin agaji na duniya su kawo ɗauki sakamakon mummunar ambaliyar da ta raba mutane da mahallansu.
Dan majalisar wakilai daga jihar Oyo, Aderemi Oseni, ya bukaci 'yan Najeriya su kara kai zuciya nesa kan gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi taimakon tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan tsadar rayuwa a Najeriya.
Wasu sarakunan gargajiya a Arewacin Najeriya sun koka kan yadda ake samun matsala game da kudin da ake ware musu na kaso biyar daga Gwamnatin Tarayya.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta fito ta kare kanta kan karin da aka yi na farashin man fetur a fadin kasar nan.
Gwamnatin tarayya karkashin shirin shugaban nasa na P-CNG, ta kaddamar da shafin da matasa za su nemi tallafin Keke-Napep 2,000 da za ta rabawa matasa.
Hukumar sadarwa ta NCC ta sanar da cewa za ta hukunta attajirin duniya Elon Musk bayan kamfaninsa na Starlink ya kara kudaden da yake caja ba tare da izini ba.
Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta bayyana cewa gwamnati ba za ta iya ci gaba da tallafawa masu niyyar zuwa aikin Hajji ba. Ana fargabar kudin hajji zai kai N10m.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari