Gwamnatin tarayyar Najeriya
NiHSA ta yi gargadin haɗarin ambaliyar koguna a Kaduna, Neja da wasu jihohi 31 daga 19 zuwa 25 ga Agusta 2026, tare da kira ga mazauna wuraren ambaliya su koma tudu.
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya daga hutun makonni biyu, kwanaki biyu kafin ranar da aka tsara zai dawo daga hutun da ya tafi.
FAAC ta raba N3.007 tiriliyan tsakanin gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi a watan Yuli, mafi yawan rabon kudaden a gwamnatin Bola Tinubu.
Amurka ta ɗage CoE kan jiragen ruwa daga Najeriya bayan shekaru 12, matakin da ake sa ran zai rage jinkiri da kuɗaɗen jigilar kaya da ƙarfafa tashoshin Najeriya.
Tarayyar Turai ta ware €2.3m ga Najeriya da wasu ƙasashe uku domin yaƙi da annobar kwalara, inda Najeriya za ta samu €1.5m daga cikin jimillar kudin.
Amurka da Najeriya sun tattauna kare Kiristoci a Arewa ta Tsakiya, karfafa tsaro da shari’a, mayar da ‘yan gudun hijira da yaki da hanyoyin samun kudin ta’addanci.
China ta yi alkawarin bai wa Najeriya tallafin yuan miliyan 200, sama da N40bn, domin ayyukan ci gaba da kuma karfafa hadin gwiwar kasashen biyu.
Ma’aikatar Kudi ta ce rashin bayanan NNPCL da NUPRC ya hana ta amsa tambayoyin NEITI kan biliyoyin daloli, ciki har da bashin dala biliyan 3 da kudaden NLNG.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari