Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin Tarayya karkashin shugaban kasa, Bola Tinubu ta bayyana shirinta na samar da ayyukan yi ga mutane miliyan biyu a fannin fasaha zuwa shekarar 2030.
Dan takarar shugaban ƙasa na NDC, Peter Obi, ya ce akwai lokutan da yake ganin ba Shugaba Bola Tinubu ba ne ke da cikakken iko kan gwamnatinsa ba.
Gwamnatin Tarayya ta ciro dala miliyan 208.29 daga basussukan Bankin Duniya, yana daga cikin shirin tallafin jin dadin jama'a na biliyan 800 a Nijeriya.
NELFUND ta musanta wani hoto da ke cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da ɗaure ɗaliban da suka kasa biyan bashin karatu bayan kammala karatu.
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na Labour Party, Datti Baba-Ahmed, ya zargi gwamnatin Muhammadu Buhari da kasancewa mafi cin hanci a Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya dauko tallafin shirin tallafin rge radadi na N25,000 da gwamnatin tarayya ta ce ta rabawa talakawan Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Plateau, Ambasada Fidelis Tapgun, ya yi gargadin cewa duk wani yunkurin dawo da tallafin man fetur zai jawo babban koma baya ga Najeriya.
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya tabbatar da cewa an gurfanar da wadanda aka kama kan zargin shirya hambarar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta bude shafin daukar sababbin ma'aikata karkashin Basic Military Training Course (BMTC) 47/2026 yau Alhamis.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari