
Ma'aikatar Ilimin Najeriya







Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce ta wajabta a fara koyar da daliban firmare karatu da harsunan iyayensu ma'ana harsunan da aka fi magana da shi a yankunansu.

Gwamnatin Najeriya ta bayyana amincewarta da koyar da dalibai da harshen uwa a fadin kasar nan. Wannan na zuwa daga bakin ministan ilimi Adamu Adamu a Abuja.

A yayin da ta je majalisa, Ministar kudi ta bayyana gaskiyar abin da ya sa aka yi cushen N1.7tr a kasafin 2023, an ji karin da aka gani bai nufin an saba doka.

Ministan ilimi, Malam Adamu a ranar Laraba, 16 ga watan Nuwamba ya bayyana matsayin gwamnatin tarayya cewa ba zata biya malaman ASUU kudin aikin da basu yi ba.

Kungiyar malaman jami'a na shirin komawa yajin aiki saboda rashin samun abin da take so. Gwamnati ta yiwa ASUU alkawari, amma ta gaza cikawa ya zuwa yanzu.

Ministan ilimi, Mallam Adamu Adamu, ya bayyana cewa ya gaza a matsayinsa na minista domin ya kasa magance matsaloli da dama da yakamata ace ya magance su tuni.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari