Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Hukumar JAMB ta saki cikakken bayani da hanyoyin da dalibai za su bi domin yin rajistar UTME 2026, tare da gargaɗi kan bayanan NIN, matsalolin shigar da bayanai.s
Gwamnatin Tarayya ta raba N3.7bn a matsayin lamuni ga ma’aikatan manyan makarantun gaba da sakandare domin tallafa musu a karkashin shirin TISSF.
'Yan bindiga sun sace wasu dalibai biyar a jami'ar RSU da ke jihar Rivers. 'Yan ta'addan sun afka dakunan kwanan daliban ne sun sace su cikin dare.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bauchi ta ce a rufe makarantun firamare, sakandare da na gaba da sakandare mallakkinta da masu zaman kansu saboda sace dalibai.
Gwamnatin tarayya ta ba da shugabannin makarantu 47 umarnin kullewa nan take yayin da matsalar tsaro ke kara tabarbarewa a wasu sassan kasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya fitar da kasafin Kano mafi girma a tarihi, inda ilimi da lafiya suka samu kaso masu tsoka.
Gwamnatin tarayya ta soke dokar koyarwa da harshen gida a makarantu, inda gwamnati ta bayyana cewa Turanci zai zama harshen koyarwa daga firamare zuwa jami’a.
Majalisar dokokin jihar Kano ta fara tattauna kudirin tilasta karatu da harshen Hausa a makaratun jihar. An bayyana dalilin cewa karatu da Hausa zai habaka ilimi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ware biliyoyin Naira domin samar da wasu muhimman ayyuka a bangaren ilimi a sassan jihar nan.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari