Babban kotun tarayya
An yanke wa wasu mutum biyu, Ibrahim Abubakar da Abdullahi Abubakar, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan kotu ta same su da laifin garkuwa da mutane.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Peter Obi, ya kai karar jigo a jam'iyyar ADC, Kenneth Okonkwo, kara gaban kotu kan zargin bata suna.
Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Babbar kotun babban birnin tarayya ta bayar da umarnin kama wata jami’ar ‘yan sanda, Edith Erhunwuse, saboda kin bayyana a gabanta a shari'ar N300m.
Tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji y daukaka kara bayan kotun ta ba da umrnin kama shi domin bincike kan zarginsa da amfani da takardun bogi.
Babbar kotun jihar Kano ta dage shari'ar da gwamnatik Kano ke tuhumar tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje, matarsa da dansa da karkatar da kudin jama'a.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna damuwarsa kan yadda aka tsaurara sharuddan beli ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai.
Bayan shafe kwana 126 a tsare a hannun hukuma, Nasir El-rufa'i zai cigaba da zama a hannun jami'an tsaro har zuwa ranar 22 ga Satumban 2026 kafin a koma kotu.
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da wasu mutane shida da ake zargi da yunkurin juyin mulkin juyin mulki domin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Babban kotun tarayya
Samu kari