Babban kotun tarayya
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da hukumar INEC daga aiwatar da hukuncin da ya umarci soke rajistar ADC da wasu jam’iyyun siyasa biyar.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ci tarar ADC da sakatarenta na kasa, Rauf Aregbesola, N1m bayan ta yi watsi da bukatar cire mai shari’a daga karar da ake yi.
Hukumar zaɓe ta INEC ta garzaya Kotun Daukaka Kara a Abuja domin neman dakatar da aiwatar da hukuncin da ya soke rijistar ADC da wasu jam'iyyu hudu.
Babbar kotun tarayya da ke Katsina ta yankewa Hauwa’u Mukhtar hukuncin kisa bayan samun ta da laifin taimaka wa ‘yan bindiga ta hanyar kai masu harsasai.
Jarumin Nollywood, Emeka Ike, ya maka INEC da hadimin Nyesom Wike kan yada bayanansa na zabe ba tare da izininsa ba, yana neman diyya ta Naira biliyan 10.
Babbar kotun tarayya da ke Kaduna ta dage sauraron shari’ar tsohon gwamna Nasir El-Rufai bayan wasu da ake kara tare da shi sun kasa zuwa zaman kotun.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta ki amincewa da bukatar da Sadiya Umar Farouq ta gabatar mata. Ta ce tsohuwar Ministar ba ta ba da hujja ba.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga alkalan Najeriya su rika yin gaggawa wajen tabbatar da adalci wajen yin hukunci tare da yin sa cikin sauri.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben shekarar 2027, Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan hukuncin da kotu ta ba da na soke rajistar jam'iyyar ADC.
Babban kotun tarayya
Samu kari