Babban kotun tarayya
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja ta mayar da tsigaggen tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahadi Aliyu Gusau, kan muƙaminsa.
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta zaɓi ranar 13 ga watan Yuli, 2023 domin yanke hukunci kan ƙarar da dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya shigar.
Mai shari'a Zainab Bulkachuwa ta musanta batun da mijinta Sanata Adamu Bulkachuwa ya yi na cewa yana yin matsala dan a cikin shari'o'in da take gudanarwa a.
Majalisar NJC ta fara shirin nada sabbin alkalai da ma'akatan shari'a 37 domin su cike gurabe a kotunan Najeriya daban-daban. Alkalai 9 a kotun daukaka kara.
An bukaci dan takarar gwamnan jam’iyyar PDP a jihar Kogi, Dino Melaye, da ya amsa tambayoyin da aka yi masa domin kotun zaben shugaban kasa ba wajen wasa bane.
Babbar kotun tarayya mai zama a Awka, babbaj birnin jihar Anambra ta jingine hukuncin da ta yanke tun farko na tsige shugaban hukumar yan sanda daga muƙaminsa.
Kotu ta umurci DSS da ta ba dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, damar ganawa da lauyoyi da iyalinsa domin haka yana bisa yancinsa.
Hukumar yaki da cin hanci da sauran laifuka ta ICPC ta gurfanar da tsohon magatakardan Hukumar JAMB, Farfesa Ojerinde kan badakalar makudan kudade a hukumarsa.
Babbar kotun tarayya ta bai wa gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godswill Emefiele sammaci don gurfana a gabanta bayan zarginsa da aka yi na kin sake $53m.
Babban kotun tarayya
Samu kari