Babban kotun tarayya
Hukumar Hisbah ta Kano ta bayyana ranar Talata 22 Oktoba, 2024 za ta fara zama kan zargin da ake yi wa dakataccen kwamishinan jihar Jigawa, Auwalu Danladi Sankara.
Babbar Kotun Tarayya ta tura gargadi ga shugaban hukumar DSS kan kin ba lauyoyin Nnamdi Kanu damar ganawa da shi duk mako da cewa za a tura shi gidan yari.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya caccaki bangaren shari'a kan abin da ya kira wasu hukunce-hukuncen da ba su dace a shari'o'in siyasa.
Wutar rikicin APC na shirin mutuwa, bayan kungiyar APC reshen Arewa ta Tsakiya ya dakatar da fafutukar da ta ke a kan shugaban jam'iyyar, Abdullahi Umar Ganduje.
Babbar kotu da ke zamanta a Abuja ta umarci hukumar EFCC da ta dakatar da duk wani yunkuri na gayyatar tsohon Ministan tsaron kasa, Lawal Batagarawa.
AbdulMalik Tanko, malamin da kotu ta kama da da laifin kashe dalibarsa mai shekaru biyar, Hanifa ya koma kotu domin a janye hukuncin kisa da aka yanke masa.
Tsohon Akanta janar na Najeriya, Anamekwe Nwabuoku ya shiga yarjeniniya domin kawo karshen shari'ar da hukumar EFCC ke yi da shi a kotun kasar nan.
Kotun Daukaka Kara da ke birnin Abuja ta wanke dan Majalisar Tarayya daga jihar Kano, Hon. Alhassan Ado Doguwa kan zargin kisan kai a zaben 2023 da ya gabata.
Tsohon hafsan tsaro, Janar Theophilus Danjuma ya yi barazanar maka Fasto Paul Rika a kotu kan cin mutuncinsa a wani littafi da ya wallafa a watan Satumbar 2024.
Babban kotun tarayya
Samu kari